♪Músicas Mais Tocadas

Letra / Lyrics

Gimbiyar Hausa — Boyskido

Ayyaraye, oh ayyaraye Ayyaraye, oh ayyaraye Make water carry me dey go Beatsmith X Emini Boyskido Since I was born nike ganin mata (since I was born) A cikin dubu ni ke zani zaba Oh gata nan tafe, ku juyo ku ganta (oh woah) Ayriri-ri dole mu mata guda (oh woah) Ni wallahi kina sa ni dariya Toh taya kike zatan ni zan miki kishiya? Soyayyar ki ta shige ni ta tsoke zuciya Gani tafe da dogare Dole mu kare gimbiyar Hausa Zan zo gidan ku gobe Koh banda gobe Zan zo in gaida mamar ki, banda gobe Zan zo in gaida baban ki, banda gobe Zan zo da yan gidan mu banda gobe Abokai da yan uwa Ita ke sa ni dariya Koh nawa ne zan biya Saboda ta iya tuwo da miya Baby me and you be like bread and butter Baby follow me go Make we dey together Ni wallahi kina sa ni dariya Toh taya kike zatan ni zan miki kishiya? Soyayyar ki ta shige ni ta tsoke zuciya Gani tafe da dogare Dole mu kare gimbiyar Hausa Zan zo gidan ku gobe Koh banda gobe Zan zo in gaida mamar ki, banda gobe Zan zo in gaida baban ki, banda gobe Zan zo da yan gidan mu banda gobe Ni wallahi kina sa ni dariya Toh taya kike zatan ni zan miki kishiya? Soyayyar ki ta shige ni ta tsoke zuciya Gani tafe da dogare Dole mu kare gimbiyar Hausa Zan zo gidan ku gobe Koh banda gobe Zan zo in gaida mamar ki, banda gobe Zan zo in gaida baban ki, banda gobe Zan zo da yan gidan mu banda gobe Ni wallahi kina sa ni dariya Toh taya kike zatan ni zan miki kishiya? Soyayyar ki ta shige ni ta tsoke zuciya Gani tafe da dogare Dole mu kare gimbiyar Hausa BeatsmithX

Com assinatura de Boyskido, "Gimbiyar Hausa" chegou ao YouTube em 13 de fevereiro de 2026 e já soma 2,7 mi de visualizações. 18 mil pessoas curtiram o vídeo, numa duração de 2:48. Aperte o play e deixe tocar: as próximas faixas entram sozinhas.

Veja todas as paradas em Músicas Mais Tocadas e explore todos os estilos musicais.

Músicas Mais Tocadas Relacionadas

Continue ouvindo: escolha uma parada e dê play sem parar.